WASHINGTON, DC —
Boma-bomai hudu sun fashe daya bayan daya a jere a kan titin Enugu Road da kuma Emire Road a yankin Sabongarin Kano.
Boma-Bomai sun tarwatse a Kano

Hukumar 'yan sandan jahar Kano ta tabbatar da fashe-fashen boma-boman cikin dare