'Yan ta'adan Boko Haram sun yi diran mikiya kan garin Benisheik wanda ke yamma da Maiduguri babban birnin jihar Borno ranar 19 ga watan Satumba. Yan ta'adan Boko Haram dake kishin Islama sun kashe mutane 159 a kan hanyoyi biyu da suka kai hari a arewa maso gabashin Najeriya makon jiya. Jami'an gwamnati sun ce fiye da yadda ake zato lamarin alama nuni cewa dokar tabaci da aka kafa kimanin watani hudu da suka gabata har yanzu matakan soji basu tabbatar da kwanciyar hankali ba a sashen.
Barnar Da Harin Boko Haram Ya Yi A Benisheik

1
In this photo taken on a mobile phone, on Thursday, Sept . 19, 2013, government officials stand by a damaged house following an attack by Boko Haram, in Benisheik, Nigeria.

2
Gidajen da suka kone daga hare-haren Boko Haram da suka kashe mutane 159 a arewa maso gabashin Najeriya makon jiya, Satumba 19, 2013.

3
Gidajen da suka kone daga hare-haren Boko Haram da suka kashe mutane 159 a arewa maso gabashin Najeriya makon jiya, Satumba 19, 2013.

4
Gidajen da suka kone daga hare-haren Boko Haram da suka kashe mutane 159 a arewa maso gabashin Najeriya makon jiya, Satumba 19, 2013.