Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya, Yuli 31, 2024


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya yi nazarin shirin zanga-zangar nuna kin jinin tsananin rayuwa da ake fuskanta da matasa ke shirin gudanarwa a Najeriya, wanda suka ta’allaka da rashin kyakkyawan shugabanci. Matasan suna kafa hujja da yanayin rashin tsaro, yunwa, rashin kudi da tsananin tsadar kayayyaki, inda kuma suke ganin tsare-tsare da kudurorin gwamnatin kasar sun kasa kawo maslaha ga wadannan matsaloli.

Saurari cikakken shirin na Murtala Faruk Sanyinna:

Batun Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:38 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG