WASHINGTON DC, —
Ta'addancin kungiyar Boko Haram na da matukar tasiri ga koma bayan ilimi a Najeriya da makotanta. Mafita daya da za'a iya magance matsalar, ita ce duk masu ruwa da tsaki su tashi tsaye.
-
Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.