A look at the best news photos from around the world.
Duniyarmu A Yau

5
Wasu membobin kungiyar 'yan uwantaka na faman juya wata katafariyar wainar kwan da aka fashe kan kwayaye guda dubu 10 akan farantin soya kwai guda 1 a wani bikin gargajiyar toya wainar kwai a garin Malmedy na kasar Belgium.

6
Wani kwado mai kyakkyawan launi na shakatawa a wani gulbi da ke gidan ajiyar namun daji na Leipzig ta kasar Jamus.

7
Indonesian paratroopers descend with their chutes during the Jalak Sakti military exercise held at the Sultan Iskandar Muda Air Force Base in Blang Bintang, Aceh province.