Mayakan ruwa daga kasashen waje sun bi sahun takwarorinsu na Najeriya domin taya rundunar mayakan ruwan Najeriya murnar cikar shekaru 60 da kafuwa.
Atusayen Cikar Shekaru Sittin Da Kafa Rundunar Sojojin Ruwan Najeriya

5
Sojojin ruwan Amurka da na Najeriya su na shirin shiga wani jirgin yakin Najeriya mai suna NNS Burutu domin atusaye a dab da gabar Najeriya, a wannan hoton da aka dauka tun ranar 13 Fabrairu 2010.

6
JIrgin yakin Amurka mai suna USS Barry, a lokacin da ya shiga cikin bukin da aka yi na baya na cikar shekaru 50 da kafa rundunar sojojin Najeriya a bakin tekun Lagos a ranar Jumma'a, 2 Yuni, 2006.