Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Asusun Tallafi Na Amurka Zai Taimaka Wajen Ilmantar Da Yara Mata A Mozanbique


Asusun Tallafi Na Amurka Zai Taimaka Wajen Ilmantar Da Yara Mata A Mozanbique
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:22 0:00

A Mozambique, yara mata da yawa sun dakatar da karatun su a sakamakon daukan ciki a kananan shekaru, auren dole, fatara, cin Zarafi da lalata. Asusun bada tallafin al'ummar Amurka ya ce zai bada tallafin dala miliyan 10 har na tsawon shekaru biyar da zummar inganta illimin'yaya mata dubu dari biyu.

XS
SM
MD
LG