Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. Rundunar sojoji da kuma jami’an asibiti sun ce artabun da aka yi na tsawon sa’oi biyar tsakanin kungiyar mai tsats-tsauran ra’ayi da jami’an tsaro, a babban birnin jihar Yobe, ya yi sanadin kashe mayaka 90 da sojoji 23 da kuma jami’an ‘yan sanda 8.
Asarar da hare haren Boko Haram ta janyo a Damaru
![Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.](https://gdb.voanews.com/22d8e6f1-bd84-4f0d-8a90-391e1e8e10a6_w1024_q10_s.jpg)
5
Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.
![Manifestação em Washinggton contra a violência policial](https://gdb.voanews.com/b1be7f5b-053f-45eb-9fd8-265d0d83d3d6_cx53_cy14_cw46_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Manifestação em Washinggton contra a violência policial
![Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.](https://gdb.voanews.com/bb663f4f-ea22-4046-b20a-414a7fecdc63_cx0_cy1_cw98_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.
![Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.](https://gdb.voanews.com/d5919754-dfa9-4d3e-b344-f5039aede6f6_cx0_cy12_cw43_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.