Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: Wani Dan Jaridan Rasha, Arkady Babchenkp Ya Fito A Bainar Jama’a Kwana Daya Bayan Da Aka Ce An Kasheshi

VOA60 Duniya: Wani Dan Jaridan Rasha, Arkady Babchenkp Ya Fito A Bainar Jama’a Kwana Daya Bayan Da Aka Ce An Kasheshi
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Ukraine: Wani dan jaridan Rasha, Arkady Babchenkp ya fito a bainar jama’a kwana daya bayan da aka ce an kasheshi. Babchenko ya ce ya yi hakan ne domin taimakawa hukumar leken asirin Ukraine wajen kama masu kokarin kasheshi,.

​
XS
SM
MD
LG