WASHINGTON D.C. —
A wannan makon, “Shirin Arewa A Yau,” zai yi nazari ne kan yadda al’amuran tsaro suka sauya a yankin arewacin Najeriya inda shirin ya samu jin ta bakin wasu daga cikin dattawan yankin.