Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Tattaunawa Da Tsohon Gwamnan Jihar Neja Mu’azu Babangida Aliyu Kan Kafa Cibiyoyin Ilimi a Jihar, Afirilu 26, 2023


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Sabon shirin arewa a yau zai duba batun ribar kafa cibiyoyin ilimi da ilmantarwa da tsohon gwamnan jihar Neja Mu’azu Babangida Aliyu ya yi, bayan haka shirin ya kuma leka unguwar Gyadi-Gyadi a jihar Kano don jin yadda kungiyar wanzar da zaman lafiya ke gudanar da aiki ta hanyar tarbiyyantar da matasa da suka kangare.

Da farko tsohon gwamna Mu’azu Babangida Aliyu yayi magana a taron gidauniyar raya ilimi dake Abuja don aikin ginawa da tallafawa makarantu da kan dauki dalibai kusan kyauta, har ma da kula da ilimin marayu.

Saurari cikakken shirin Nasiru Adamu Elhikaya:

Arewa A Yau: Tattaunawa Da Gwamna Mu’azu Babangida Aliyu Kan Kafa Cibiyoyin Ilimi a Jihar Neja
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:03 0:00

XS
SM
MD
LG