Ana ci gaba da zaman dar-dar tsakanin Fulani makiyaya da al'ummar Ejura a kudancin Ghana, yayin da majalisar gargajiya ta al’umar Ejura ta bai wa Fulani makiyaya a yankin umarnin ficewa.
Ana Ci Gaba Da Zaman Dar-dar Tsakanin Fulani Makiyaya Da Al'ummar Ejura A Kudancin Ghana