Jami'an tsaro sun kulle ginin majalisar dokokin Amurka wato Capitol ranar Alhamis da rana sun fafitiki wata karamar mota kuma an ji harbin bindiga da aka auna kan ginin.
An Yi Harbe-harbe A Gaban Ginin Majalisar Dokokin Amurka Da Ale Kira Capitol, 3 Oktoba 2013

1
Mutane kowa na neman wurin buya yayin da 'yan sanda suka mamaye wurin da aka kai hari a Capitol, Washington DC, 3 Oktoba, 2013.

2

3
Hukumar tsaro ta FBI da 'yan sanda da jami'an aikin gaggawa sun mayarda martani bayan an bayar da rahoron kai hari kan Capitol.

4