Ana Nunin Littattafan al-Qur'ani Mafiya Dadewa A Duniya A Washington, DC.
Ana Nunin Littattafan Al-Qur'ani Mafiya Dadewa A Duniya A Washington, DC

13
Dakin adana kayan tarihi na Smithsonian, inda ake nunin littafan Al-Kur'ani mafiya tsufa a duniya.