Hotuna daga Amurka inda takardama tsakanin 'Yan Republican da Fadar White House kan kasafin kudi ta tilasta sallamar dubun dubatan ma'aikatn gwamnatin tarayya dakatar da yin aiaki daga ranar daya ga watan Oktoba lamarin ya kawo damuwa da tunanin ko rikicin siyasa kullum ya zama wani aikin yi a Washington.
An Kawo Karshen Rufe Gwamnatin Amurka, 17 Ga Watan Oktoba 2013

1
Shugaba Obama ya sa hannu kan daftarin dokar da ta kawo karshe rufe gwamnati ta kuma kara bashin da Amurka zata iya ci yau Alhamis 17 ga watan Oktoba 2013.

2
Minority Leader Nancy Pelosi speaks to the media after a meeting with U.S. President Barack Obama.

3
President Barack Obama meets with U.S. House of Representative leadership at the White House.

4
U.S. House Speaker John Boehner (R-OH) as he appears before reporters at the U.S. Capitol.