An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa.
An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa, Mayu 25, 2015
An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa.

5
Wata motar 'yan Boko Haram da aka lalata a lokacin da aka fatattake su daga Dikwa, asabar May 23, 2015

6
Wasu daga cikin makaman da aka kwace daga hannun 'yan Boko Haram bayan da suka yi yunkurin kai hari kan garuruwan Dikwa da Mafa ranar asabar May 23, 2015