Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Ta Ayyana Boko Haram A Matsayin Kungiyar Ta'addanci Ta Kasa-Da-Kasa


makamai da aka gano a wasu sassan arewacin Najeriya.
makamai da aka gano a wasu sassan arewacin Najeriya.

Amurka ta saka Boko Haram cikin jerin kungiyoyi da take dauka na 'yan ta'adda a duniya.

Amurka ta bayyana sunayen kungiyoyin ‘yan tsagerun nan na Boko Haram da kanwarta ta Ansaru a zaman kungiyoyin ‘yan ta’addar kasar waje dake addabar kasa da kasa.

A wata sanarwar da babbar jami’ar hukumar yaki da ayyukan ta’addancin kasa da kasa ta Amurka Lisa Monaco, ta bayar jiya laraba na cewa, kungiyoyi biyun da aka ambata sune Ummul Haba’isin kisan da ake yiwa dubun dubatar ‘yan Nigeria a yankin Arewa maso gabashin Nigeria. Babbar jami’ar ta kara da cewa kazalika, ba wanda za’a dorawa hakkin yawan kai hare-haren da ake yi kan Mujami’u daMasallatai da wuraren taruwar jama’a im banda kungiyar Boko Haram.

Babbar jami’ar ta kuma azawa kungiyar Boko haram laifin shirya kai hare-haren da Boko haram ta kaiwa gine-ginen Majalisar Dinkin Duniya a Abuja Nigeria, inda aka halaka mutane 21.
TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG