Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Mene Ne Bambancin Shugaban Kasa Da Firaminista?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

Tambaya

Yau za a ji kashi na farko na wata tambaya mai cewa, “Assalamu alaikum voa Hausa. Don Allah ku ba ni haske dangane da bambancin mulkin shugaban kasa da Firaminista. Kuma a wanne ne talaka zai fi samun sassauci.”

Mai Tambaya: Malami kurrah Garin Sarkinnoma a jahar Yoben Najeriya.

Amsa

To idan mai tambayar, Malam Malami Kurrah, da ma sauran masu sha’awar ji, na tare da mu, ga kashi na farko, na amsar da wakilinmu a Taraba da Adamawa, Muhd Salisu Lado, ya samo daga Dr Mahadi Abba, malami a Jami'ar Modibbo Adama da ke Yola, jihar Adamawa a Najeriya.

A sha bayani lafiya:

03-09-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Shugaban Kasa da Firaminista.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:03 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG