Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: A Wadanne Kasashe Ne Matasa Su Ka Taka Rawar Gani A Shugabanci? (I)


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Yayin da matasa ke dada zaburowa a wasu kasashen Afurka, ake ta muhawara tare da kafa jam’iyyun matasa a Najeriya, an shiga tambayoyi kan rawar da matasa su ka taka a baya a wasu kasashe.

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku:

Tambaya: Assalamu alaikum VOA Hausa. Bayan gaisuwa da fatan alkhairi ga masu gabatar da wannan shiri; ga tambayata kamar haka: Wai don Allah a wadanne kasashe ne matasa su ka samu damar kama madafun mulki? Matasan sun taka rawar gani a zamanin mulkin nasu? Wasalam ku huta lafiya.

Mai Tambaya: Dalhatu Manjus Gobir, Samaru Bus Stop, Zariya, jihar Kadunan Najeriya.

Amsa: Idan mai tambayar da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilin Muryar Amurka a Kaduna, Isa Lawan Ikara, ya samo daga Farfesan Tarihi a Jami’ar ABU Zaria, Dakta Salisu Bala.

A sha bayani lafiya:

05-18-2024 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - ready.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:29 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG