Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ameca: Mutun-mutumin Dake Motsa Jiki Kamar Bil’adama


Ameca: Mutun-mutumin Dake Motsa Jiki Kamar Bil’adama
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:34 0:00

Injiniyoyi a wani kamfanin kere-kere a Cornwall sun nuna wani mutun-mutumi mai kama da bil’adama dake aiki da manhajar android, mai suna 'Ameca'. Wani gajeren bidiyon da kamfanin ya fitar ya nuna Ameca yana "farkawa," inda yake kallon hannayensa, sannan ya koma kallon kyamara.

Injiniyoyi a wani kamfanin kere-kere a Cornwall sun nuna wani mutun-mutumi mai kama da bil’adama dake aiki da manhajar android, mai suna 'Ameca'.

Wani gajeren bidiyon da kamfanin ya fitar ya nuna Ameca yana "farkawa," inda yake kallon hannayensa, sannan ya koma kallon kyamara.
XS
SM
MD
LG