Al'ummar Ogale, wadanda yawansu ya kai dubu 40, su na bukatar kamfanin mai na Shell ya biya su diyya ya kuma tsabtace kasarsu da ya gurbata da danyen mai
Al'ummar Ogale na Jihar Rivers Sun Shigar Da Karar Kamfanin Mai Na Shell A London

1
Wata mace tana wucewa jikin wani allon dake gargadi game da gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.

2
Gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.

3
Wani muyum tsaye jikin wani allon dake gargadi game da gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.

4
Wata yarinya tsaye jikin famfon da aka hana dibar ruwa a saboda gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.