Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALLAH DAYA GARI BAN-BAN: Matashin Da Ke Sana’ar Suya Da Gurasa A Ingila - Fabrairu 20, 2024


Ramatu Garba
Ramatu Garba

A cikin shirin na wannan makon, za a ji yadda wani matashi dań Najeriya ya mayar da shahararriyar motar nan kirar bas mai hawa biyu ta Ingila, zuwa tukubar suya.

Saurari shirin Ramatu Garba:

Allah Daya Gari Banban
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:56 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG