WASHINGTON, DC —
Idan kuna biye damu muna kawo maku taron musayar miyau da Sashen Hausa ya shirya da ya hada kan mata daga fannonin rayuwa dabam dabam da nufin nazarin yadda za a iya samu mata su bada gudummuwa a tsare tsaren da zasu shafi rayuwarsu da ci gaban kasa bayan kamala zabuka a Najeriya. Ga ci bagan wannan bita.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.