Aisha Buhari Da Sauran Matan Shugabannin kasashen Afirka A wurin Taron kungiyar matan Afirkan na 10
 
1
Matar shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari Da sauran matatan shugabannin kasashen Afirka a wurin Taron kaddamar da sakatariyar kungiyar matan shugabannin Afirka a Abuja.
 
 
