Ameyo Stella Adavevoh, Likita ce wace ta mutu bayan da ta kamu da cutar a lokaci da take yiwa Patrick sawyer dan kasar Amurka, da wasu da suka kamu da cutar magani a Najeriya.
Adua’ar karamta Ameyo Stella Adadevoh, da sauran wadanda suka mutu sandiyar cutar Ebola, a Abuja, 27 ga Agusta 2014

1
Mata sun halarci wurin adua’ar karamta Ameyo Adadevoh, da sauran wadanda suka kamu da cutar Ebola a Abuja, 26, ga Agusta 2014.

2
Jama’a sun halarci wurin adua’ar karamta Ameyo Adadevoh, da sauran wadanda suka kamu da cutar Ebola a Abuja, 26, ga Agusta 2014.

3
Wata mata a wurin adua’ar karamta Ameyo Adadevoh, da sauran wadanda suka kamu da cutar Ebola a Abuja, 26, ga Agusta 2014.

4
Mata sun halarci wurin adua’ar karamta Ameyo Adadevoh, da sauran wadanda suka kamu da cutar Ebola a Abuja, 26, ga Agusta 2014.