WASHINGTON DC, —
Makarantu a fadin jamhuriyar Nijar na fuskantar kalubale masu dumbin yawa. Mahukunta kuwa na kyautata zaton shawo kan matsalar nan da dan wani lokacin.
-
Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.