washington, Dc —
Masu sauraro sun fadi labaran da su ka fi burge su a wannan shekarar. Wani mai sauraro ya kuma bada labarin wani basarake da mawakan fada.
Saurari shirin ka ji wainar da aka toya tsakanin Sarkin da Mawakan:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.