WASHINGTON, DC —
'Yan,uwa, abokan aiki, da kuma abokan arziki, sun yaba rayuwar tsohon ma'aikacin sashen Hausa Ladan Ibrahim Ayawa wanda ya rasu a asibitin Georgetown dake Washington, DC bayan gajerar jinya.
Saurari tarihin Ladan da kuma irin yadda ya yi dangantaka da abokan zama.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.