WASHINGTON, DC —
A wannan shirin mun karbi bakuncin tsohon dan jarida Ado Abdullahi Hazzad wanda ya bada labarin wani mai santin miyar kuka, da kuma wani wanda ya yi santin rake.
Saurari cikakken shirin domin bayyana wanda ya fi santi:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.