WASHINGTON,DC —
A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon mun kawo maku labarin wani Basakkwace rigima ta hada su da wani kurma kurman ya lakadawa Basakkwace duka, da kuma labarin Babarbare da shima matarsa da lalasa. shi bayan ta dade tana hakuri da duka da yake mata.
Facebook Forum