Washington D.C. —
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya gayyato masu ruwa da tsaki domin jin girman wannan matsala da yadda za a shawo kanta musamman a arewacin Najeriya.
A yi sauraro lafiya tare da Alheri Grace Abdu:
Dandalin Mu Tattauna