Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Bahaushiyar Da Ake Ribibin Abincinta A Ingila Disamba 17, 2024


Ramatu Garba
Ramatu Garba

A cikin shirin Allah Daya Gari Bambam na wannan makon mun zanta da Bahaushiyar da ake ribibin abincinta na gargajiya a Ingila

Bahaushiyar ta yi amfani da shafukan sada zumunta a kwadaitawa jama'a abincin gargajiya a Ingila

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Bahaushiyar Da Ake Ribibin Abincinta A Ingila
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG