Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Ci Gaban Tattaunawa Akan Matsalar Ciwon Damuwar Kwakwalwa Ga Mata Sakamakon Rashin Samun Damar Fada A Ji, Satumba 22, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Wannan makon shirin Kallabi zai ci gaba da tattaunawa ne akan matsalar ciwon damuwar kwakwalwa ga Mata, wani bincike da aka gudanar kwana-kwanan nan a Najeriya ya nuna cewa Mata na fama da ciwon damuwa dake shafar lafiyar kwakwalwa su sakamokon rashin bakin magana akan abinda ya shafi iyalansu wanda ake dangantawa da shi da rashin kula da daukar nauyin gida, lamarin da ke shafar zamantakewa tsakaninsu da mazajensu.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

KALLABI: Ci Gaban Tattaunawa Akan Matsalar Ciwon Damuwar Kwakwalwa Ga Mata Sakamakon Rashin Samun Damar Fada A Ji, Satumba 22, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:05 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG