WASHINGTON DC — 
Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan yunkurin kafa wata sabuwar Jamiyya a Najeriya don tunkarar gwamnatin Tunibu da kuma maganar yarjejeniyar Samoa.
A saurari shirin a cikin sauti da Isah Lawal Ikara ya shirya ya kuma gabatar.
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna