Abuja, Nigeria — 
Shirin ya yi nazari ne akan batun aiwatar da tsarin horar da matasan Najeriya miliyan 3 a fannin kere-keren fasahar zamani dake cikin kudurorin gwamnati na kara hanyoyin samun ci gaba a kasar.
A saurari cikaken shirin Matasa a Duniyar Gizo:
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna