Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Mene Ne Tarihin Masarautar Ilori Da Kuma Alakarta Da Yarbawa Da Fulani Da Daular Usumaniyya (3)


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na amsoshin tambayoyinku.

Yau za a ji kashi na uku kuma na karshe na Amsoshin tambayoyin su Musa Usman daga Kano da Garba Yola kan tarihin Masarautar Ilori da ke jihar Kwara, Najeriya da alakarta da Fulani da Yarbawa da kuma Daular Usumaniyya

To idan masu tambayoyin da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga Prof Salisu Bala na Cibiyar Arewa House da ke Kaduna, Najeriya da kashi na ukun kuma na karshe na amsarku:

A sha bayani lafiya:

05-27-2023 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Tarihin Masarautar Ilori - 3.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:55 0:00
XS
SM
MD
LG