Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - KAN AZUMI (ii): Fa'idar Lailatul Kadari, Zakkatul Fitr, zuwa Sallar Idi.


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na amsoshin tambayoyinku da fatan masu azumi kuma an sha ruwa lafiya.

Yau za a ji kashi na biyu, kuma na karshe na amsoshin tambayoyin dinbin masu sauraronmu, kan abubuwan da su ka shafi azumi: kama daga ragowar bayanin da aka fara makon jiya kan goman karshe, zuwa amsoshi kan Daren Lailatul Kadari, da Zakkatul Fitr, makomar wanda ya yi azumi bai yi zakkar ba; da lokacin da ake bayar da ita; wadanda su ka cancanci a basu zakkar, daga karshe kuma sai batun sallar Idi.

Ga Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya Abuja, Wakilin Malaman Bauchi, kuma Sarkin Malaman Duguri, Sheikh Muhammad Ibrahim Duguri, da kashi na biyu kuma na karshe na amsoshinku:

04-01-2023 AMSOSHI MC .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:39 0:00
XS
SM
MD
LG