Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU KAN AZUMI: Fa'idar Azumi, Wadanda Azumi Ya Wajaba Kansu; Goman Karshe


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na amsoshin tambayoyinku da fatan masu azumi kuma an sha ruwa lafiya.

Yau za a ji kashi na farko na amsoshin tambayoyin dinbin masu sauraronmu, kan abubuwan da su ka shafi azumi: Kamar fa’idojin azumin, ayyukan ibada da ya kamata mai azumi ya dukufa wurin yi; mutanen da azumin ya wajaba kansu, da kuma fa’idojin goman karshe da dai sauransu.

Ga Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya Abuja, Wakilin Malaman Bauchi, kuma Sarkin Malaman Duguri, Sheikh Muhammad Ibrahim Duguri, da kashi na farko na amsoshinku:

03-25-23 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:43 0:00
XS
SM
MD
LG