Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Idan An Sayar Da Dan Wasa Yaya Ake Kasafta Kudin?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

TAMBAYA:

“Assalamu alaikum VOA Hausa. Don Allah ku mana karin haske kan wannan tambayar: Wai idan kungiyar kwallon kafa ta sayar da dan wasanta ga wata kungiya shi ake bai wa kudin ko kungiyar da ta sayar da shi ce za ta rike kudin.”

MASU TAMBAYA: kawu Mairuwa Bajoga da Kwamrad Adamu Abubakar Bajoga.

AMSA:

To idan masu tambayar na saurare, ga amsar da wakilinmu a Shiyyar Adamawar Najeriya, Muhammad Salisu Lado, ya samo maku daga tsohon Mai Bai Wa Gwamnan Jihar Adamawa Shawara akan Harkokin Wasannin Kwallon kafa, Koci Sabo Zeco. Bari dai in kauce gefe guda, in barku da Salisu da Koci Zeco.

A sha bayani lafiya:

02-04-23-AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:41 0:00

XS
SM
MD
LG