Shirin ya duba yadda aka yi sace sacen wayoyin mutane da suka halarci Babban taron jami’yyar APC a Najeriya.
MATASA A DUNIYAR GIZO: Yaya mutum zai ji idan aka sace mishi waya a wannan zamani?