Wadanda suka hada da Nijar, Jamhuriyar Tsakiyar Afirka, Chadi, Kamaru, Libya da kuma Sudan. Taron ya mayar da hankali ne kan yadda za a mayar da kasar Chadi kan turbar dimokradiyya.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, na jagorantar taron kasashen yankin Tafkin Chadi a Abuja

1
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na jagorantar taron kasashen yankin Tafkin Chadi a Abuja

2

3

4