An kammala wani taron matasan kasashen Afirka a Birnin Kigali na kasar Rwanda, taron da ya maida hankalin kan sanin makamar shugabanci da kasuwanci a tsakanin matasan nahiyar. Hakazalika, taron ya samu halartar wakilai daga kasashen Afirka, masana tattalin arziki da kuma kwararru akan sha'anin kasuwanci.
Hotuna Taron Matasan Kasashen Afirka a Birnin Kigali na kasar Rwanda

1
Hotunan Taron Matasan Kasashen Afirka a Birnin Kigali na kasar Rwanda

2
Hotunan Taron Matasan Kasashen Afirka a Birnin Kigali na kasar Rwanda

3
Hotunan Taron Matasan Kasashen Afirka a Birnin Kigali na kasar Rwanda