A ko wace shekara a daidai wannan lokaci na gabatowar sallah, kungiyar REGIS AG mai tallafa ma manoma da makiyaya don bunkasa sana'ar su, take shirya baje kolin tsuntsaye dangin zabbi, kaji, kwakwa, talotalo da sauran su, wannan kuwa tare da tallafin hukumar Amurka wato USAID.
Anyi Baje Kolin Tsuntsaye A Janhuriyar Nijar
![Kaji a wajen baje kolin](https://gdb.voanews.com/9d4e31f1-5af4-41e4-8b85-a7f6307d342e_w1024_q10_s.jpg)
1
Kaji a wajen baje kolin
![Zabi a wajen baje kolin](https://gdb.voanews.com/1593ad72-d8eb-4fbd-88ee-00defceb880e_w1024_q10_s.jpg)
2
Zabi a wajen baje kolin
![Wani tsunsu a wajen baje kolin a janhuriyar Nijar](https://gdb.voanews.com/24f3cf3c-8661-4f34-9e30-9f547d4f27ea_w1024_q10_s.jpg)
3
Wani tsunsu a wajen baje kolin a janhuriyar Nijar
![Tsuntsaye a cikin keji](https://gdb.voanews.com/6570cda2-4dee-40f6-91c8-f74d26189295_w1024_q10_s.jpg)
4
Tsuntsaye a cikin keji
Facebook Forum