Kwanton-baunar da sojojin Birged ta 27 suka yi ma 'yan Boko Haram a Goniri dake karamar hukumar Gujba a Jihar Yobe, inda wata tanka ta take motar 'yan Boko Haram mai dauke da bama-bamai, sannan suka kwace wata jigidar manyan harsasai, da bindigar harbo jiragen sama da wata samfurin AK-47.
Sojojin Briged Ta 27 Sun Yi Ma 'Yan Boko Haram Kwanton-bauna A Jihar Yobe
Kwanton-baunar da sojojin Birged ta 27 suka yi ma 'yan Boko Haram a Goniri dake karamar hukumar Gujba a Jihar Yobe, inda wata tanka ta take motar 'yan Boko Haram mai dauke da bama-bamai, sannan suka kwace wata jigidar manyan harsasai, da bindigar harbo jiragen sama da wata samfurin AK-47.

5
Kwanton-baunar da sojojin Birged ta 27 suka yi ma 'yan Boko Haram a Goniri dake karamar hukumar Gujba a Jihar Yobe
Facebook Forum