Karin wasu matasa 500 sun kammala koyon sana'oin hannu a cibiyar koya sana'oi a jihar Kano, Uwar gidan shugaban kasa A'isha Buhari ce ta mikawa matasan takardun shaidar kammala koyon sana'oin.
A'isha Buhari Ta Ba Matasa 500 Takardar Shaidar Kammala Koyon Sana'r Hannu A Kano
1
A'isha Buhari Ta Ba Matasa 500 Takardar Shaidar Kammala Koyon Sana'r Hannu A Kano
2
A'isha Buhari Tana Yiwa Uwar Gidan Maitama Sule Gaisawa
3
Mata Na Dinki A Cibiyar Koya Sana'oin Hannu Dake Ijar Kano
4
A'isha Buhari Ta Ba Matashi Takardar Shaidar Kammala Koyon Sana'r Hannu A Kano
Facebook Forum