WASHINGTON D.C —
Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce..." na ranar Asabar, 16 Disamba 2017, domin jin labaran ban dariya na wannan mako, da kuma irin kade-kade da gaishe-gaishen da suka samu shiga cikin shirin.
Ibrahim Alfa Ahmed tare da Usman Ahmad Kabara suka gabatar da shirin na wannan mako. A yi sauraro lafiya...
-
Ibrahim Jarmai
Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.