WASHINGTON D.C —
Kungiyar kwallon kafa ta Legia Warsaw tayi canjaras 3-3 da Real Madrid
Sevilla ta lallasa takwaranta Dinamo Zagreb daci 4-0
Tottenham tasha kashi daci 1-0 a hannun Bayern Leverkusesn
Kobenhanv 0-0 Leicester City
Monaco ta samu nasaran doke CSKA Moscow daci 3-0
Borussia Dortmund tasha Spoting CP 1-0
Porto 1-0 Club Brugge
Juventus tayi kunnen doki 1-1 tsakaninta da Lyon .
-
Ibrahim Jarmai
Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.