A bayan da Argentina ta sha kashi a hannun Chile a wasan karshe na cin kofin Copa America, Lionel Messi yace da alamar dai ba zai taba lashe wani kofi tare da kasarsa ba, don haka ya hakura daga yau.
Lionel Messi Yayi Kuka, Yace Ya Daina Buga Ma Argentina Kwallo Bayan Chile Ta Doke Su
!['Yan wasan Chile su na murnar kofin da suka dauka na gasar Copa America](https://gdb.voanews.com/22f44961-2040-40d3-8a70-3b40f1b2cb2e_w1024_q10_s.jpg)
5
'Yan wasan Chile su na murnar kofin da suka dauka na gasar Copa America
!['Yan wasan Chile su na murnar kofin da suka dauka na gasar Copa America](https://gdb.voanews.com/797a233b-795c-4105-b36a-3b29a1eb0543_w1024_q10_s.jpg)
6
'Yan wasan Chile su na murnar kofin da suka dauka na gasar Copa America
![Magoya bayan Chile su na murnar kofin da kasarsu ta dauka a gasar Copa America](https://gdb.voanews.com/faf65c47-b7a2-4f55-8702-72f1d2c3fcb7_w1024_q10_s.jpg)
7
Magoya bayan Chile su na murnar kofin da kasarsu ta dauka a gasar Copa America
!['Yan wasan Chile su na murnar kofin da suka dauka na gasar Copa America](https://gdb.voanews.com/be0c87e7-273a-4bd3-8e4a-ccdc6e26a428_w1024_q10_s.jpg)
9
'Yan wasan Chile su na murnar kofin da suka dauka na gasar Copa America