A wasu majiyoyi na kusa dashi da dama sun bayyana cewa ya samu buguwa ne kawai amma yana nan da ransa ba kamar rade radin da aka fara ji cewa ya rasu ba.
Haruna Aliyu Ningi Ya Yi Mummunan Hatsari Amma Yana Nan Da Rai
Shahararren mawakin nan mai suna Haruna Aliyu Ningi yayi mummunan hatsarin mota yau Asabar da rana a hanyar Bauchi zuwa Jos.
![Haruna Aliyu Ningi Da Abokin Sa](https://gdb.voanews.com/c0f74e87-66e6-4ecd-8a6d-7f96899f82d9_w1024_q10_s.jpg)
1
Haruna Aliyu Ningi Da Abokin Sa
![Haruna Aliyu Ningi Da Abokin Sa](https://gdb.voanews.com/e343ac72-a999-4218-9bb5-9509168c420d_w1024_q10_s.jpg)
2
Haruna Aliyu Ningi Da Abokin Sa
![Haruna Aliyu Ningi](https://gdb.voanews.com/5b24872e-1c7b-45f4-bc2b-6f336e7b2aee_w1024_q10_s.jpg)
3
Haruna Aliyu Ningi
![Daya Daga Cikin Motocin Da Suka Yi Taho Mugama Da Motar Haruna Aliyu Ningi](https://gdb.voanews.com/321e9650-8c8f-4f5f-888d-dec1d2dd7141_w1024_q10_s.jpg)
4
Daya Daga Cikin Motocin Da Suka Yi Taho Mugama Da Motar Haruna Aliyu Ningi