Sabon Koch Din Kungiyar 'Yan Wassan Kwallon Kafa Ta Najeriya Sunday Oliseh
Sabon Koch Din Kungiyar 'Yan Wassan Kwallon Kafa Ta Najeriya Sunday Oliseh

5
Tsohon dan wasan tsakiya na Najeriya Sunday Oliseh yayinda yake amsa tambayoyi a lokacin da aka rantsar da shi a matsayin sabon Koch din kungiyar 'yan wasan kwallon kafar Najeriya.